Skip to content

Search news

Type to search stories, topics and pages.

Labaran Yau da Kullum

Tinubu ya rantsar da Kekere-Ekun a matsayin babbar me Shari’a ta Najeriya 

By 1 min read

Labarai da dumi dumi: Tinubu ya rantsar da Kekere-Ekun a matsayin babbar me Shari’a ta Najeriya

Shugaban Kasa Bola Tinubu ya rantsar da me Shari’a Kudirat Kekere-Ekun a matsayin Alkaliya ta 23 kuma mace ta biyu da aka bawa mikamin babbar Alkaliya ta Najeriya, a matsayin rikon kwarya kafin tabbatar mata da kujerar.

Ta karbi mukamin ne daga me Shari’a Olukayode Ariwoola,wanda yayi murabus ranar Alhamis, 22 ga watan Agusta yana da shekaru 70.(NAN) (www.nannews.ng)

 

Fassara daga Abdullahi Mohammed

 

 

 

Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *